Solana Wallet Tracking

A ƙoƙarin da muke yi na ganin mun yaɗa ilimin kasuwancin kirifto a ƙasar Hausa, mun samar da wani kwas wanda muka ɗora shi a makarantar Flowdiary.

Shi dai wannan kwas an samar da shi ne domin masu son koyon wallet tracking amma a sashen blockchain ɗin Solana.

Kuma in har ka iya Solana wallet tracking to cikin sauƙi za ka iya tracking ɗin wallets ɗin da ke sauran blockchains.

Game da Kwas Ɗin

Solana Wallet Tracking cikakken course ne wanda zai koya maka yadda za ka zama gwani kuma gangaran akan nemo wa tare da bibiyar profitable wallets akan Solana Network har ma ka rinka samun signals masu gwabi daga wallets din.

Farashin Kwas Ɗin

₦4,500 Kacal

Abubuwa da Kwas ɗin ya Ƙunsa

  • Gabatarwa akan wallet tracking da tools din da ake bukata don fara shi.
  • Yadda ake amfani da Telegram bots iri-iri don yin wallet tracking.
  • Yadda ake amfani da Phantom wallet wurin spying din wallets da sauransu.
  • Yadda ake amfani a Solscan wurin wallet tracking, keeping da sauransu.
  • Yadda ake amfani da Birdeye wurin kammala binciken kwakwaf akan wallets har ma da adana su.
  • Yadda ake nemo profitable wallets ta hanyar amfani da Defi App irin su Dexscreener, Ave.i, Birdeye, Mevx da saurasu.
  • Sai cikakken insider guide wanda ke da muhimmanci ga daliban wannan kwas.

Yadda Ake Enrolling

Kai tsaye za ka iya ɗaukar kwas ɗin nan ta cikin manhajar Flowdiary a Playstore ko ta shafinsu.

{getButton} $text={Enroll Now} $icon={check-square-o}

If you are interested in more contents or airdrops like this then don't forget to follow us on Telegram, X(Twitter), Facebook, and Subscribe to our YouTube Channel that is where the real treasure is!